Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

Dan wasan Nigeria Victor Osimhen zai iya zama dan wasan Duniya-Luciano Spalletti

Published

on

Mai horas da kungiyar kwallon kafa ta Napoli dake kasar Italiya Luciano Spalletti, da kyaftindin kungiyar Dries Mertens sun ce dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles, Victor Osimhen zai iya zama dan wasan Duniya nan gaba.

Mai horas da kungiyar ta Napoli Luciano Spalletti, ya bayyana hakan ne a jiya juma’a 22 ga Oktobar 2021 yayin da manema labarai ke tattaunawa dashi.

Osimhen ya ciwa kungiyar sa ta Napoli kwallaye 9 cikin wasanni 10 da ya buga mata a bana.

Haka kuma Osimhen ya ci wa Napoli kwallo a gasar cin kofin zakarun Turai ta Europa a wasan da suka lallasa Warsaw da ci 3-0 a ranar Alhamis din data gabata.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!