Labarai
Tinubu ya umarci a janye dukkan ‘yansandan da ke bai wa manyan mutane tsaro

Umarnin na shugaban ƙasa ya fito ne daga zama na musamman da ya gudanar da yammacin lahdin nan a birnin tarayya Abuja tare da Shugabannin Rundunonin tsaron kasar nan.
A cewar umarnin shugaban ƙasa, daga yanzu dukkan manyan mutane da ke buƙatar kariya za su riƙa neman jami’an tsaro daga rundunar tsaro ta Civil Defence
You must be logged in to post a comment Login