Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaftar Muhalli: An rufe kamfanoni da masana’antu 12 a Kano

Published

on

Hukumar kula da ingancin muhalli da kare shi ta ƙasa NESREA ta rufe wasu kamfanoni da masana’antu 12 a Jihar Kano.

An rufe kamfanoni da masana’antun ne sakamakon karya dokokin kare muhalli.

Mataimakin daraktan hukumar Musa Shehu-Usman ne ya tabbatar da hakan, lokacin da ya ke bitar nasarorin da hukumar ta samu yayin gudanar da ayyukanta a fadin kasar nan.

Tsaftar Muhalli- An rufe gidajen man Kurfi da Audu Manager

Musa Shehu-Usman ya ce kamfanonin sun ki mutunta gargadin da hukumar ta riƙa yi musu na tsawon lokaci, dalilin da ya sa kenan aka ɗauki matakin rufe su.

Yawancin kamfanonin da lamarin ya shafa dai masu sarrafa fata ne da robobi da sayar da man injina da na kere-kere, sai na sarrafa tufafi da ayyukan kwangila da sauransu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!