Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: A guji siyasantar da harkokin tsaro – Benard Onyeuko

Published

on

Shalkwatar tsaro ta ƙasa ta yi gargaɗi ga yan siyasar ƙasar nan da su guji siyasantar da harkokin tsaro.

Gargaɗin na zuwa ne biyo bayan wani labari da ake yaɗawa ta kafar internet cewa daraktan hulɗa da jama’a na rundunar birgediya janar Onyema Nwachukwu, ya sanar da cewa sojojin na yunƙurin yin juyin mulki.

Hakan na cikin wata sanarwa da daraktan yaɗa labaran rundunar Birgediya Benard Onyeuko ya fitar da ke bayyana labarin a matsayin kanzon kurege kuma bashi da tushe ballantana makama.

A cewar sa, wasu mutane ne da ke son tada zaune tsaye suka ƙirƙiri labarin domin tada zaune tsaye.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!