Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsaro: Buhari ya gana da Tinubu

Published

on

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da madugun jam’iyyar APC na kasa sanata Ahmed Bola Tinubu a fadar Asoro a daren jiya litinin.

 

Jagoran jam’iyyar APC Tinubu ya samu rakiyar tsohon shugaban jam’iyyar ta APC Chief Bisi Aknde.

 

Rahotanni sun ce an gudanar da taron ne a babban dakin taro na fadar shugaban kasa.

 

A bangare guda shugaban kasar ya kuma gana da gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum.

 

Bayanai sun ce tattaunawar shugaban kasar da jigogin jam’iyyar ta APC ya mai da hanakali ne kan halin rashin tsaro da kasar nan ke fuskanta a wannan lokaci

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!