Connect with us

Kaduna

Tsaro: Elrufa’i ya rufe wasu kasuwanni biyu har sai baba ta gani

Published

on

Gwamnatin jihar Kaduna ta bada umarnin rufe wasu manyan kasuwanni biyu da ke ci mako-mako a jihar, har sai baba-ta-gani, saboda dalilan tsaro.

Kwamishinan tsaron jihar Samuel Arwan ne ya sanar da hakan, da maraicen ranar Talata, yayin wata ganawa da manema labarai.

Kasuwannin sune na garin Ifira da ta garin birnin daji duka a ƙaramar hukumar Igabi.

Arwan ya ce, hakan ya zama tilas ga Gwamnati, domin daƙile hare-haren da ƴan bindiga ke kai wa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!