Connect with us

Labarai

Tsaro: Rundunar Sojin sama ta musanta rahoton dake alakanta jirginta da lugudan wuta a Yobe

Published

on

Rundunar sojin saman kasar nan ta musanta rahotannin da ke alakanta daya daga cikin jiragen yakin ta da yin lugudan wuta a jihar Yobe.

Wannan na zuwa ne sa’o’i kadan bayan da mazauna yankin Buhari da ke karamar hukumar Yunusari suka ce an kashe mutane da dama yayin da wasu suka jikkata bayan lugudan wutar da aka yi musu.

Garin Buhari dai na da nisan kilomita 20 daga hedkwatar karamar hukumar ta Yunusari.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!