Freedom Radio Nigeria
Domin jin batutuwan al’ajabi da fadakarwa da nishadantarwa tare da ilimantarwa, ku saurari shirin Inda Ranka da Nasir Salisu Zango ya gabatar.
Tattaunawa kan sabon kwamitin da kungiyar ‘yan jarida ta kasa wato NUJ ta kafa da nufin kawo canji ga tsarin gudanar da mulkin kungiyar.
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne ranar 14 ga wannan wata na Nuwamba, wadda ita ce ranar da Majalisar ɗinkin duniya ta ware...
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.