Barka Da Hantsi3 years ago
Tattaunawa kan nasarori da kalubalen da a ka fuskanta a ma’aikatar gidaje da sufuri ta Kano
A cikin shirin na wannan rana an tattauna dangane da ayyukan ma’aikatar gidaje da sufuri ta jihar Kano, domin gano irin alfanu ko nasarorin da aka...