Freedom Radio Nigeria
Muna kawo muku Labaran Rana da misalin karfe 12 na kowace rana.
An samu zazzafar mahawara tsakanin zawarawa da ƴan mata, ko meye yayi zafi?
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.