Freedom Radio Nigeria

 • Ga shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 22-12-2022
  Bidiyo9 months ago

  Shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis 22-12-2022

  Ga shirin Kowane Gauta na ranar Alhamis tare da Ibrahim Ishaq Rano 22-12-2022.

 • Bidiyo9 months ago

  Inda Ranka Na Ranar Alhamis 22-12-2022

  Inda Ranka na ranar Alhamis tare da Yusuf Ali Abdallah. A cikin shirin zaku ji yadda Haj. Naja’atu Bala ta sake martani kan cin hanci da...

 • Bidiyo9 months ago

  Kano: Kotu ta karɓe takarar Sadiq Wali ta bai wa Muhammad Abacha

  Kotu a Kano ta bayyana Alhaji Muhammad Sani Abacha na shugabancin Shehu Wada Sagagi a matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar PDP. Ga ƙarin bayani.

 • Bidiyo9 months ago

  Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022

  Saurari shirin Inda Ranka na ranar Laraba 21-12-2022, domin jin cikakken bayani game da komawar shugabancin Ƙadiriyya na Afrika Algeria.

 • Bidiyo9 months ago

  Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 21-12-2022

  Ga shirin Kowane Gauta na ranar Laraba tare da Ibrahim Ishaq Rano 21-12-2022.

 • Bidiyo9 months ago

  INDA RANKA: Rahoton komawar Shugabancin Qadiriyya na Africa Algeria

  Ga cikakken rahoton shirin Inda RANKA kan sabon Shugabancin Qadiriyya na Africa.

 • Bidiyo9 months ago

  Abin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya isa a bai wa duk ƴan Najeriya Dubu Ɗari Bakwai

  Yar Gwagwarmaya, kuma Kwamishiniya a hukumar harkokin Yan Sanda ta ƙasa Hajiya Naja’atu Bala Muhammad ta zargi cewa, kuɗin da aka sata a Gwamnatin Buhari ya...

 • Bidiyo9 months ago

  Kaɗan daga shirin Inda Ranka na yau Laraba: Shugabancin Qadiriyya na Africa ya koma Algeria

  A cikin shirin Inda Ranka na yau zaku ji cewar, Shugabancin Qadiriyya na Africa ya koma Algeria. Tsofaffin kansilolin Kano na kokawa kan rashin samun haƙƙinsu...

 • Bidiyo9 months ago

  Abubuwan da ya kamata ku sani don karɓar Katin Zaɓenku a Kano – INEC

  Yayin da hukumar INEC ke ci gaba da raba katunan zaɓe ga jama’a a Kano, Freedom Radio ta zanta da kakakin hukumar na Kano, kan abubuwan...

 • Bidiyo9 months ago

  Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022

  Saurari shirin Inda Ranka na ranar Talata 20-12-2022 tare da Yusuf Ali Abdallah, domin jin manyan abubuwan da suka faru a ranar.

Saurari Tashoshin mu kai tsaye

Freedom Radio Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Kira +1(605)475 8105 domin sauraron mu kai tsaye

Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.

Tune In

error: Content is protected !!