Freedom Radio Nigeria
A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar gwamnatim tarayya ta bunƙasa ƙasa da abinci da kuma ƙalubalen da ake fuskanta a fannoni...
Shirin Kowane Gauta kuke sauraro tare da Khalid Shettima da Adam Sulaiman 04-02-2022
Yau ma an wayi gari da yanayin hazo a Kano, yaya abin yake a yankunanku.
Shirin Inda Ranka kuke saurare tare da Yusuf Ali Abdallah 04-02-2022
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.