Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ungulu za ta koma gidanta na tsamiya – Gareth Bale

Published

on

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid da ya tafi Tottenham Hotspur a matsayin aro Gareth Bale ya bayyana ra’ayinsa na komawa kungiyar tashi.

Bale ya ce yana shirye-shiryen komawa tsohuwar shekar tashi a karshen wannan kakar wasannin da muke ciki yayin da zamansa a Tottenham ke karewa.

Dan wasan mai shakara 31 ya koma kungiyar ta Tottenham a matsayin aro sakamakon ajiye shi a benci da Zinedine Zidane keyi a Real Madrid.

Haka zalika, mai horas da Tottenham Jose Mourinho ya ce makomar Bale bayan wannan kakar wasannin ta ka’allaka ne a hannun Real Madrid.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!