Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Rigakafin Corona: ‘Yan wasan Kogi ka iya rasa bikin kakar wasa ta 2020

Published

on

Akwai yiyuwar dakatar da ‘yan wasan jihar Kogi zuwa gasar bikin kakar wasanni ta 2020.

Za dai a fara gudanar da bikin ne a ranar 2 zuwa 14 ga watan Afrilu mai kamawa a jihar Edo.

Rahotanni na cewa, mataimakin gwamnan jihar ta Edo Philip Shu’aibu wanda kuma ya ke jagorantar kwamitin shirya gasar, ya ce, wajibi ne kowane dan wasa ya zamanto ya karbi allurar rigakafin Corona kafin a barshi ya fafata a gasar.

A cewar Babban Daraktan hukumar bunkasa kiwon lafiya a matakin farko na Kasa, Dakta Faisal Shu’aibu, dukkanin jihohin kasar nan sun karbi allurar rigakafin Corona amma banda jihar ta Kogi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!