Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Wuta na cigaba da ruruwa a jam’iyyar APC mai mulki a Kano

Published

on

Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulki a Kano ya kara fadada yayin da shugabanni biyu suka lashe zabe daga bangarorin jam’iyyar biyu.

Tuni dai aka rantsar da Abdullahi Abbas, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar daga tsagin gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje, bayan lashe zaben da kuri’u dubu uku da dari da ashirin biyu.

To sai dai wani tsagi na jam’iyyar karkashin jagorancin Sanata Ibrahim Shekarau ya zabi Ahmadu Haruna Danzago, a matsayin shugaban jam’iyyar.

Dan majalisar Wakilai mai wakiltar Karamar hukumar Birnin Kano Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ce hukunci ya rage na uwar jam’iyyar ta kasa wajen yadda da shugaban jam’iyyar da zata amince da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!