Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

PDP ta musanta rahoton cewa hukumar EFCC ta tsare tsohon gwamnan Kano Rabi’u Musa Kwankwaso

Published

on

Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta musanta rahoton cewa hukumar yaƙi da rashawa ta EFCC ta tsare tsohon Gwamnan Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso.

Wasu rahotanni dai sun ce, EFCC ta tsare Kwankwason ne bayan da yaƙi amsa gayyatar da ta yi masa.

Rahotannin sun ce EFCC ta gayyaci Kwankwason ne bisa zargin da ake masa na wadaƙa da kuɗin ƴan fansho ba bisa ƙa’ida ba.

To sai dai mai magana da yawun jami’iyyar PDP a jihar Kano Bashir Sanata ya ce, labarin ba shi da tushe balantana makama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!