Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda aka kashe fiye da dala biliyan 2 tsakanin shekara ta 2019 zuwa bara a NNPC

Published

on

Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce tsakanin watan Nuwamban shekarar dubu biyu da goma sha tara zuwa Nuwamban shekarar da ta gabata ta 2020 ya sayar da mai da iskar gas da ya kai na dala biliyan biyu da miliyan tamanin da tara.

Kasar nan dai ta yi fama da karancin kudaden shiga a shekarar data gabata ta 2020 sakamakon faduwar da man fetur ya yi a duniya sanadiyar annobar cutar coronavirus.

Acikin rahoton da ta fitar, hukumar NNPC ta ce ta samu rarar naira biliyan goma sha uku da miliyan arba’in da uku a watan nuwamban shekarar da ya gabata.

Wannan bayani na kunshe ne ta cikin rahoton da kanfanin ya fitar na watan Nuwamba shekarar da ta gabata ta 2020, mai dauke da sa hannun manaja dake kula da harkokin yada labarai na kamfanin Kennie Obateru.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!