Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda Ganduje ya gana da Buhari kan hukuncin kisa da kotu ta yanke wa wani matashi

Published

on

Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawa da shugaban kasa Muhammadu Buhari a fadar sa da ke Abuja a kan batun hukuncin kisa ta hanyar rataya da kotun shari’ar musulunci ta yanke ga matashin nan da yayi batanci ga Annabi Muhhamd S.A.W.

Jim kadan bayan kammala ganawar ta su, gwamana Ganduje ya bayyanawa manema labaria cewa, tattaunawar ta su ta biyo bayan zargin da akewa gwamnati na gaza aiwatar da hukuncin.

Yace, mai laifin ya daukaka kara zuwa kotun daukaka kara,sai dai bai kai ga bayyana matsayar shugaban kasa kan tattaunawarta su ba.

Tun da fari dai kotun ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga matashin karkashin mai shari’a Khadi Aliyu Muhammad Kani, bayan tabbatar da yahya Sharif ya aikata laifin da ake zargin sa da shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!