Connect with us

Labarai

Yadda Gwamna Abba Kabir ya jagoranci zaman majalisar zartaswa a birnin Kwankwasiyya

Published

on

Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci zaman majalisar zartaswa na farko a sabon gidan gwamnati dake rukunin gidaje na Khalifa Isiyaka Rabi’u da a baya aka fi sani da birnin Kwankwasiyya.

Da ya ke jawabi yayin bude zaman majalisar Karo na 27, gwamna Abba Kabir Yusuf, ya ce, ya kai zaman majalisar sabon gidan hutawar gwamnati dake rukunin gidajen ne domin raya birnin da kuma janyo hankalin al’umar da suka mallaki gidaje a birnin don su tare da iyalansu.

Haka kuma, ya ce, gwamnatin jihar Kano ta samar da dukkanin abubuwan more rayuwa a rukunin gidajen da nufin kyautata rayuwar mazauna yankin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!