Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yadda Tolulope Arotile ta rasa ranta a Kaduna

Published

on

Rundunar sojin saman kasar nan ta ce, a karon farko kasar nan ta yi rashin matukiyar jirgin sama a karon farko mai suna Tolulope Arotile sakamakon  hatsari mota da ya rutsa da ita a yammacin Talatar da ta gabata a jihar Kaduna.

Hakan na cikin wata sanarwar da mai magana da yawun rundunar Air Commodore Ibekunle Daramola ya fitar a jiya Talata.

Tolulope dai ta fara aiki a rundunar sojin saman kasar nan ne a watan Satumbar shekara ta dubu biyu da Bakwai, kuma ita ce mace ta farko da da ta fara tuka jirgin shalkawabta.

Sanarwar ta bayyana cewa, rundunar sojin saman kasar nan ta aike da sakon ta’aziyya ga iyalan marigayiyar tare da nuna alhini bisa rashin ta.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!