Connect with us

Labarai

Yadda ‘Yansandan Kano suka cafke wadanda suka kone magidanci

Published

on

Yadda ‘Yansandan Kano suka cafke wadanda suka kone magidanci

Rundunar ‘yansandan jihar Kano ta Sami nasarar cafke mutanen da suka kona magidanci da ‘yar sa Mai shekara 2 da mai dakin sa Mai tsohon ciki.

A daren ranar Talata da ta gabata ne aka wayi gari wasu sun bi dare sun garkame wannan magidanci a gidansa suka kuma cinnawa gidan wuta  yayi sanadiyar rasuwar sa, da mai dakinsa kuma mai tsohon ciki da kuma ‘yar karamar yarinya.

Rundunar ta kama wanda ya jagoranci wannan aika-aika ne lokacin da yayi yunkurin yin basaja don ficewa daga nan jihar Kano.

muna dauke da cikakken labarin a  nan gaba.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!