Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yajin aiki : Meyewa ne mu tsunduma yajin aiki – SANNU

Published

on

Kungiyar manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya SSANU da na kungiyar ma’aikatan da ba malamai ba NASU za su yi wata ganawa ta musamman a yau Talata kan shirin yajin aikin da kungiyoyin kwadago suke barazanar tsunduma.

Rahotanni sun bayyana cewa ministan kwadago da samar da ayyukan yi Chris Ngige ne zai jagoranci taron karkashin gwamnatin tarayya.

Sai kuma shugaban SSANU Mohammed Ibrahim Haruna zai jagoranci kungiyoyin kwadagon don gudanar da taron.

Ana sa ran ganawar ta su zata mayar da hankali kan batun mafi karancin albashi da kuma batun tsarin albashi na IPPIS da kuma rashin biyan kudin fansho na mambobin kungiyar da suka kammala aikin, tare da nazartar yarjejeniyar da suka kulla da gwamnatin tun a shekarar 2019.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!