Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Yan bindiga sun kashe shugaban ƙungiyar Miyatti Allah

Published

on

Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe shugaban kungiyar Miyatti Allah na karamar hukumar Lere a jihar Kaduna Alhaji Abubakar Abdullahi Dambardi.

Wannan na cikin wata sanarwa da shugaban kungiyar na jihar Kaduna Alhaji Haruna Usman ya fitar.

Ta cikin sanarwar, Alhaji Haruna ya ce, yan bindigar sun kashe Alhaji Abubakar ne a gidan sa da sanyin safiyar wannan rana.

A cewar sa tun da fari yan bindigar sun bukaci marigayin ya basu naira miliyan ashirin, shi kuma ya ce bashi da su, sai dai yayi ƙoƙarin aro naira dubu dari biyu da hamsin ya basu, amma ba su gamsu da hakan ba, lamarin da ya kai su ga kashe shi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!