Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yan sanda a Kano sun kama masu kai wa yan bindiga man fetur

Published

on

Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur.

Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata.

Kiyawa ya bayyana mutanen biyu da Musbahu Rabi’u mai shekara 31 da Jamilu Abdullahi mai shekara 37 kuma dukkanin su mazauna karamar hukumar Jibia ne a jihar Katsina.

A cewar sanarwar an kama su ne a cikin wata mota kirar J5 dauke da man fetur lita 25 da suka boye a cikin buhun sikari.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!