Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

‘Yan sanda su gaggauta gano wadan da ke daukan nauyin Yan Daba a yankin Dorayi – KPC

Published

on

Kwamatin Zaman Lafiya na jihar Kano (KPC) ya bukaci rundunar ‘yan sanda kan ta gaggauta gudanar da bincike dan Gano mutanan dake da hannu wajen daukar nauyin yaran dake aikata ayyukan Daba a Unguwannin Dorayi da ciranci a jihar Kano.

Shugaban Sakatariyar Amb. Ibrahim Waiya ne ya bayyana hakan ta cikin wani sakon Murya da ya aikowa Freedom Kan fadace-fadacen daba dake gudana a baya bayan nan a yankunan.

Ibrahim Waiya ya kuma bukaci rundunar ‘yan sandan data gaggauta gurfanar da yaran data kama a baya bayan nan a yankin na Dorayi a gaban Kotu Dan su girbi abin da suka aikata.

Kwamatin ya Kuma yabawa rundunar kan yadda ta ke daukar matakin dakile ayyukan Daba a fadin jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!