Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

‘Yan wasan Golf hudu ne za su fafata a Bayelsa

Published

on

Kwararrun ‘yan wasan kwallon Golf daga kasashe hudu na Afrika zasu fafata a gasar cin kofin gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri.

Za dai a fara wasan ne daga ranar hudu ga watan Maris kuma a kammala ranar bakwai ga watan na Maris din.

Kazalika kasashen da zasu fafata a gasar sun hadar da Zimbabwe da Ghana da Gabon da kuma Cameroon wanda za a gudanar a garin Yenagoa dake a jihar ta Bayelsa.

An dai shirya wannan gasar ne domin taya gwamna Douye Diri murnar cika shekara daya a kan kujerarsa tare da kuma kaddamar da matsakaicin filin wasan Golf da gwamnan ya gina.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!