Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanbindiga sun saki mutane 20 bayan shafe watanni 5 a hannunsu

Published

on

Yanzu haka ‘yanbindiga sun saki wasu mutane 20 da suka rike tsawon wata biyar ciki hadda wata mace data haihu a hannunsu.

‘Yanbidigar sun saki mutanen ne sakamakon yadda Sojojin kasar nan ke ci gaba da yi musu lugudan wuta a maboyarsu dake jahohin Katsina da Zamfara.

Wadannan nasarori na zuwa ne biyo bayan matakan da gwamanatocin jihohin arewa maso yamma suka dauka.

Da yake karbar wadanda suka kubuta Sakataren gwamnatin jihar Katsina Dakta Mustapha Muhammad Inuwa, yace yanzu haka gwamnati na yin duk mai yiwawa don ganin an samu zaman lafiya, a yankunan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!