Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Tsohon sanata ya shiga kungiyar Agaji ta JIBWIS a jihar Nasarawa

Published

on

Wani tsohon sanata a jihar Nasarawa kuma jigo a jam’iyar APC ya zama Dan agaji a kungiyar JIBWIS, abinda ya Dau Hankalin Al’umar jihar.

Sai dai wasu ‘yan jam’iyyun adawa na ci gaba da sukan lamarin inda sukace Sanatan ya makara domin a cewar su me ya hana shi shiga kungiyar Agajin tun yana kan kujerar sai yanzu, da ya rasa madafan iko.

Tuni dai tsohon sanatan Abubakar Danso Sodangi, ya ce ya shiga kungiyar agajin ne don taimakawa addinin Musulunci.

Danso Sodangi ya wakilci Nasarawa ta yamma daga shekarar 1999 zuwa 2011.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!