Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Addini

Yanzu yanzu: An haramta tashe a Kano

Published

on

Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta bada umarnin haramta al’adar nan ta tashe da aka saba yi a duk lokacin azumin Ramadan a fadin jihar Kano.

 

Jami’in hulda da jama’a na rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya sanar da hakan a ranar talata.

 

Ya ce, rundunar ‘yan sandan ta dauki wannan matakin haramta ta’adar tashen ne da aka saba gudanarwa a duk ranar goma ga watan ramadan sakamakon fakewa da batagari ke yi wajen yin fadan daba.

 

Abdullahi Haruna Kiyawa ya kuma gargadi iyayen yara da su ja kunnen ‘ya’yansu domin kuwa duk wanda rundunar ta kama yana gudanar da al’adar tashe babu shakka rundunar za ta dauki mataki akansa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!