Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu- Sojojin kasar Chadi sun nada sabon shugaban kasar na rikon kwarya

Published

on

Sojojin kasar Chadi sun sanar da Maahamat Kaka Idriss Deby Itno, dan shekara 37, a matsayin sabon shugaban kasar na rikon kwarya.

Sabon shugaban rikon kwaryar ‘da ne ga marigayi tsohon shugaban kasar Idriss Deby.

Sanarwar to zo ne sa’o’i kadan bayan sanar da rasuwar shugaban kasar Idriss Deby, wanda ya rasu kwana guda bayan ayyana shi a matsayin wanda ya lashe zaben karo na shida, yana da shekaru 68.

Sojojin sun ce Deby ya jagoranci rundunarsa a karshen makon da ta gabatar zuwa sansanin sojin dake yaki da yan tawaye wadanda suka kaddamar da wani gagarumin kutse zuwa arewacin kasar a ranar zabe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!