Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu- An yanke tarar miliyan 1 ga kamfanin shinkafa da ke sharada

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta yanke tarar miliyan daya ga wani kamfanin sarrafa shinkafa a rukunin masana’antu da ke sharada anan Kano.

Tarar ta su dai ta biyo bayan karya dokar tsaftar muhalli a yau, sakamakon yadda kamfanin Mai suna “Al-Wabel” ke ci gaba da gudanar da ayyukansa na yau da kullum.

Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso shi ne ya bada umarnin con tararsu karshin kotun tafi da gidanka Wanda Mai shari’a Auwal Sulaiman ke jagorantar ta.

A cewar Dakta Getso kamfanin ya Saba dokar tsaftar muhalli a don haka za a ride shi har Sai sun cika ka’idoji.

Sai dai bayan tattaunawa da mai kula da kamfanin ma’aikatar muhalli ta amince da yi musu rangwame na naira dubu dari 5.

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!