Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Gwamnan Kano ya yi sabbin naɗe-naɗen mukaman shugabanni ma’aikatun gwamnati da kasuwanni

Published

on

A bisa kokarin sa naganin an inganta shugabanci na gari, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin shugabannin wasu daga cikin ma’aikatun gwamnati da kasuwannin jihar

Wannan na ƙunshe ne ta cikin wata takarda da sakataren yaɗa labaran Gwamnan Sunusi Bature Dawakin Tofa ya fitar

Ga sunayin wa’inda aka naɗa kamar haka

1. Hon. Salisu A. Kabo, Director General, Youth Empowerment

2. Dr. Hamisu Sadi Ali, Director General, Debt Management Office

3. Abduljabbar Mohammed Umar, Director General, KAN-INVEST

4. Yusuf Kabir Gaya, Executive Chairman, SUBEB

5. Mustapha Adamu Indabawa, Managing Director, Abubakar Rimi Television (ARTV)

6. Hamisu Dogon Nama, Managing Director, Kantin Kwari Market

7. Abdulkadir B. Hussain, Managing Director, Sabon Gari Market

8. Dr Kabiru Sani Magashi, Acting Managing Director, KASCO

9. Aminu Aminu Mai-Famfo, Deputy Managing Director, KASCO

10. Engr, Abubakar Sadiq J. Deputy Managing Director, Kano Line

Gwamnan ya umarci waɗanda aka naɗa da su yi amfani da kwarewarsu wajen gudanar da ayyukansu ta yadda za su yi wa al’ummar jihar hidima da kuma tabbatar da amincewar da aka yi musu

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!