Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-yanzu: Kotun ƙoli ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan Kano

Published

on

Kotun ƙolin ƙasar nan ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan jihar Kano.

A zaman Kotun na ranar Juma’a ta nazarin shari’o’in da suka gabata tare da yin nazari a ƙarshe ta yanke hukunci.

Cikin hukuncin kotun ta ce, ta mayar wa jam’iyyar NNPP kuri’un da ake zargin an samu marasa hatimin hukumar INEC.

Cikakken labarin na nan tafe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!