Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yanzu-Yanzu: Kotun kararrakin zabe a Kano ta tabbatar da Mukhtar Yarima a matsayin ‘dan Majalisar Tarauni

Published

on

 

Kotun daukaka kara ta tabbatarwa dan majalisa mai wakiltar karamar hukumar Tarauni a zauren majalisar tarayya, Mukhtar Umar Yarima na jam’iyyar NNPP kujerar sa a Asabar.

A watan Agusta, kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar dokoki ta kasa da jiha dake Kano soke nasarar da Yarima ya samu a zaben da ya gabata , inda ta tabbatar wa hafizu Kawu na jam’iyyar APC kujerar.

Mai shari’a I.P. Chima wadda ta jagoranci zaman yanke hukuncin ta bayyana cewa Umar Yerima bai mika takardar shaidar kammala karatunsa ta jabu ga hukumar zabe ta kasa, INEC ba

Freedom Radio ta rawaito cewa kotun daukaka kara tace kotun sauraren kararrakin zaben ta gaza gabatar da gamsashiyar hujjar cewa dan majalisar ya mika takardun karatu na jabu.

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!