Connect with us

Labarai

Yanzu-yanzu: Ministan tsaro na ganawar sirri da kwamitin tsaron majalisar wakilai

Published

on

Ministan tsaro Manjo janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya na wata ganawar sirri da shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai.

Ganawar ta su ta mayar da hanakali wajen tattauna batun yarjejeniyar samar da tsaro da kasar nan ta ƙulla da kasar Rasha a cikin watan Agusta.

Buhari zai sake ciyo bashin sama da Dala biliyan 4

Rahotannin sun bayyana cewa yarjejeniyar da suka ƙulla za ta bada damar bai wa sojojin kasar nan horo da kuma samar da kayan aiki ga jami’an.

Shugaban kwamitin tsaron Babajimi Benson ya ce, ganawar za ta bukaci yiwa ministan tsaro bayani kan amfanin yarje jeniya da aka ƙulla.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!