Kiwon Lafiya
Yara 30 ne sun mutu a Kano sakamakon cutar mashako
.
Sannu a hankali dai sabuwar cutar ta Mashako wato “Diphtheria” a turance na ci gaba da bazuwa a sassa daban daban na jihar Kano.
Inda a yanzu adadin wadanda suka mutu sanadiyyar cutar ya kai 34 cikin mutane 100 da suka kamu da ita.
Sai dai hukumomi da masana harkokin lafiya sun zargi rashin yin rigakafi ga kananan yara a matsayin abinda ya ta’azzara cutar.
RAHOTO:Hafsat Abdullahi Danladi
You must be logged in to post a comment Login