Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Gwamnatin jihar Kano ta samar da taken jihar da za a rika amfani da shi a wuraren taro

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce samar da taken jihar da ta yi zai kara inganta martaba da Tarihin ta.

Gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ne ya bayyana hakan lokacin yake kaddamar da Taken yau.

Ganduje ya kuma ce da zarar Majalisar dokokin Kano ta sahale amfani da taken za a rika amfani da shi a duk lokacin gabatar da wani taro na

Ganduje Ya “kara da cewa wannan take zai kara daga daraja jihar da ma kasa baki daya ”

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!