Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Yara mata a yankunan da ake fuskanta matsala tsaro ba sa zuwa makaranta

Published

on

Ƙwararru a fannin ilimi da ci gaban ƙasa sun bayyana cewa kashi 60 cikin 100 na waɗanda basa zuwa makaranta a yankunan da ake fama da matsalolin tsaro a ƙasar nan Mata ne, abin da suka bayyana shi a matsayin abin damuwa matuƙa.
Majalisar Dinkin Duniya dai tace alƙaluman Yara da basa zuwa makaranta sun kai miliyan 20 a ƙasar nan da galibinsu a yankin Arewacin ƙasar nan suke.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/04/ILIMI-NIGERIA-AN-TASHI-LAFIYA-15-04-2023.mp3?_=1

Rahoton: Al-Amin Sulaiman Muhammad

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!