Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Yau Ganduje da Abba kowa zai san matasayin sa-Kotun daukaka kara

Published

on

A yau ne kotun daukaka kara ta Kaduna za ta bayyana hukuncin da ta yanke kan karar da dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin jam’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf ya daukaka a gabanta yana kalubalantar zaben gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje na jam’iyyar APC da hukumar zabe,INEC.

Bayan da ta sanar da cewa shine wanda ya samu nasara a zaben da aka gudahar a watan Maris din wannan shekarar da muke ciki.

Shariar Ganduje da Abba: Jamiyyar PDP na zargin sauya Alkalai

Kotun daukaka kara ta sanya ranar shari’ar Ganduje da Abba

Kai-tsaye : Yaushe ne za’a cigaba da sauraran shari’ar Ganduje da Abba
A ranar litinin din da ta gabata ne dai kotun daukaka karar ta Kaduna ta kammala sauraren shaidun bangarorin inda ta bayyana cewa za ta sanar da ranar da za ta bayyana hukuncin da ta yanke nan gaba.

Yau din ne kuma kotun ta tsayar don bayyana hukuncin nata kan shari’ar a garin Kaduna wanda ake sa ran cewar, misalin karfe uku na yamma

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!