Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za a ɗauki sabbin ƴan sanda dubu 60 a Najeriya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce zata dauki sabbin jami’an rundunar ƴan sanda ta ƙasa 60,000 a tsawon shekaru shida masu zuwa.

Babban Sufeton ƴan sanda na ƙasa Usman Baba, ne ya bayyana haka a birnin Ilorin, na jihar Kwara ya yin wata ziyarar aiki da ya kai jihar.

Shugaban rundunar ya kara dacewa yanzu haka rundunar zata dau jami’ai 20,000 zuwa shekarar 2022.

Usman Baba, ya ce rundunar zata cigaba da yaƙi da ƴan ta’adda da bata gari da marasa gaskiya, don tabbatar da cewar an samu kwanciyar hakali da kare rayuka da dukiyar al’umma.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!