Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kaduna

Za a fara aikin layin dogo daga Kano zuwa Abuja a watan Yuli – Amaechi

Published

on

Ministan sufuri Rotomi Amechi  ya ce, za a fara aikin layin dogo da ya tashi daga Kano zuwa Kaduna a watan gobe na Yuli.

Minsitan ya bayyana hakan ne a yau Juma’a yayin wata ziyarar duba aiki da ya kawo Kano.

Rotomi Amechi ya ce, inganta harkokin sufuri a fadin kasar nan zai taimaka wajen farfado da tattalin arziki.

A cewar ministan kula da hanyoyin sufuri zai taimakawa masu sanya hannayen jari kula da harkokinsu a fadin kasar nan.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!