Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Za mu ɗauki sabbin likitoci aiki – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara shirye-shiryen daukar sabbin likitoci guda hamsin da shida aiki.

 

A cewar gwamnatin hakan zai taimaka gaya wajen bunƙasa harkokin kula da lafiya a cibiyoyin lafiya da ke matakin farko.

 

Hakan na cikin wata sanarwa ce mai dauke da sa hannun mai magana da yawun hukumar kula da lafiya a matakin farko Maikudi Marafa.

 

Sanarwar ta ce, tuni aka fara yin gwaji ga likitocin da suka nuna sha’awar aikin.

 

A cewar sanarwar shugaban hukumar kula da lafiya a matakin farko ta jihar Kano, Dr. Tijjani Hussain, ya shawarci likitocin da su ka nuna sha’awar aiki da gwmanatin jihar da su shirya tunkarar jan aiki dake gabansu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!