Connect with us

Labarai

Za mu fara aiwatar da matakan bude filayen jiragen sama – Babandede

Published

on

Babban kwantorola na hukumar kula da shige da fice ta kasa Immigration Muhammad Babandede ya ce hukumar ta aiwatar da matakan dawo da jigilar jiragen sama na kasar nan.

Muhammad Babandede ya bayyana hakan ne a ya yin dake taro da masu ruwa da tsaki ta kafar Internet a babban birnin tarayya Abuja..

Hakan na kunshe cikin sanarwar da jami’in hulda da jama’a na hukumar Mr Sunday James ya fitar cewa matakan sun zo dai-dai da amincewar gwamnatin tarayya na fara yin jigilar jiragen sama na kasar nan daga ranar 5 ga watan Satumban nan da muke ciki.

Har ila yau Babandede ya ce filayen jiragen saman da ministan kula da al’amuran cikin gida Rauf Aregbesola ya amice sun hada da na Nnamdi Azikiwe dake Abuja da Murtala Mohamme

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!