Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu farfaɗo da alaƙar mu da ƙasar Pakistan – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano za ta farfaɗo da alaƙar da ke tsakanin ta da Pakistan.

Dawo da alaƙar za ta mayar da hankali wajen inganta fannin ilimi da Noma

Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana hakan, lokacin da ya karɓi baƙuncin jakadan ƙasar Pakistan a Najeria.

Ganduje wanda mataimakin sa Nasir Yusuf Gawuna ya wakilta ya ce “Dama can a baya malamai da ga ƙasar Pakistan na koyarwa a makarantun Kano, don haka farfaɗo da wannan alaƙa zai ƙara kawo ci gaba da dama”.

A ziyarar ta jakadan Pakistan a Najeriya ya samu rakiyar ƴan Pakistan mazauna jihar Kano Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!