Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu goyawa ƙungiyar NARD baya wajen shiga yajin aiki – NMA

Published

on

Kungiyar likitoci ta ƙasa NMA reshen jihar Kano ta ce, za ta goya baya wajen shiga yajin aiki.

Shugaban ƙungiyar Dakta Usman Ali ne ya bayyana hakan Yayin zantawarsa da Freedom Radio.

Ya ce, ba gudu ba ja da baya wajen ganin sun tsunduma yaji aiki matukar ba a biyawa likitoci masu neman kwarewa bukatun su ba.

Dakta Usman ya kuma ce, matuƙar wa’adin da ƙungiyar NMA ta ɗibarwa gwamnatin tarayya na makwanni uku ya cika ba tare da ta biya buƙatun NARD ba, to kuwa babu shakka za su goya baya wajen tsunduma yajin aiki.

Har ma ya ce, ba iya ƙungiyar NMA ce kaɗai za ta shiga ba, har da ƙwararun likitoci masu aiki a jami’oi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!