Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu rushe duk wani gida da aka gina a kan magudanan ruwa

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce, za ta fara rushe duk wani gida ko masana’anta da aka gina a kan magudanan ruwa a faɗin ƙasar nan.

Ministan sufuri Rotimi Amaechi ne ya bayyana hakan a birnin tarayya Abuja.

Ya ce, doka bata bai wa gwamnatocin jihohin ƙasar nan ko kuma wasu ɗaiɗaikun mutane damar yin gini a kan magudanan ruwa ko gefen su ba.

Amechi ya ce gwamnati za ta ɗauki matakin rushe duk wani gini da aka yi shi a kan magudanan ruwan.

Ya ce gwamnati za ta yanke hukuncin rushe gidajen da aka kwato waɗanda aka gina a kan magudanan ruwa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!