Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu samar da ofishin NBC na din-din-din a Kano – Ganduje

Published

on

Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da ofishin na din-din-din ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai anan Kano.

Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bayyana hakan lokacin da ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar Alhaji Balarabe Shehu Ilela a gidan gwamnati.

Ganduje ya ce “Muna buƙatar hukumar NBC ta sake sanya ido sosai a kafafen yaɗa labaran mu musamman a zaben 2023 da yake ƙaratowa don hana irin waɗannan matsaloli”.

Gwamnan ya ce, hakan ne ya sanya gwamnatin Kano za ta mayar da hankali wajen samar da ofishin hukumar NBC na kashin kan su a Kano, don ƙara tsaftace harkokin yada labarai musamman a lokacin zaɓe.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!