Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu sanya dokar ta ɓaci a Anambra – FG

Published

on

Gwmnatin tarayya za ta sanya dokar ta ɓaci da kuma tsaurara matakan tsaro a jihar Anambra gabanin zaɓen gwamnan jihar da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba.

Minsitan shari’a kuma antoni janar na ƙasa Abubakar Malami SAN ne ya bayyana hakan a ranar Laraba.

Malami ya sanar da matakin jim kaɗan bayan kammala zaman majalisar zartarwa ta ƙasa wanda shugaba Muhammadu Buhari ya jagoranta.

Ministan ya ce, gwamnati za ta yi duk mai yiwuwa wajen kiyaye rayukan al’umma da dukiyoyin su a yayin zaɓen da kuma tabbatar da n bi tsarin dimukradiyya.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!