Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Za mu sauya tsarin tattara kuɗaɗen haraji – Ministar Kuɗi

Published

on

Gwamnati tarayya na shirin sauya tsarin tattara kuɗaɗen haraji karkashin shirin inganta dabarun ci gaban tattalin arziki.

Ministar kudi kasafi da tsare tsare Hajiya Zainab Ahmad ce ta bayyana hakan jiya, ta cikin wani bayani da ta wallafa a shafin ta na Internet kan inganta tattalin arzikin.

Zainab Ahmad ta ce, yin amafani da tsarin wata hanya ce da za ta haɓaka tattalin arzikin kasar nan daga kashi 6 zuwa 15.

Ministar kuɗin ta ce gwamnatin tarayya, za ta yi duk me yiwuwa dan ganin ta inganta dukkan masana’antun ƙasar nan cikin shekaru biyar masu zuwa don rage dogaro da man fetur.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!