Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kiwon Lafiya

Babu wani mahauci da yake sayar da naman Kare a Kano – DSP Kiyawa

Published

on

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta musanta kama wani mahauci da ake yayatawa a kafafen sada zumunta cewa yana sayarwa da mutane naman Kare.

Mai magana da yawun rundunar DSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ga manema labarai a jiya Laraba.

Kiyawa ya ce, Binciken da muka gudanar ya gano cewa, wata mota ce ta bige wani kare, sai wani mai tabin hankali ya dauka yana yankawa”.

Rundunar ta gargaɗin jama’a da su guji yada labaran da basu da tushe don kaucewa illar da hakan ka iya haifarwa.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!